Wq/ha/Djuna Barnes
Appearance
Djuna Barnes(Juni 12 ga wata, 1892 zuwa Juni 18 ga wata, shekara ta 1982), ta kasance marubuciyar nobel da wasan kwaikwayo kuma mawakiya.
Zantuka
[edit | edit source]- New York cibiyar tattaruwar mutane ce, itace birni kacal ,da mawuyaci ne ka samu asalin dan Amurka.
- Greenwich Village as It Is, in Pearson’s Magazine (Oktoba shekarar 1916)