Wq/ha/Diora Baird

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Diora Baird
Diora Baird

Diora Lynn Baird (an haife ta April 6, 1983), jarumar fim ce ‘yar Amurka kuma tsohuwar mai talla ga Guess?.

Zantuka[edit | edit source]

  • Mafi akasarin lokacin da kike taka rawar hauka ko kuma ‘yar rawar tsiraici - ko da yaushe mai rawar tsiraici! nike nufi, rawar tsiraici nawa zan iya yi. Zan iya rawar cinya sosai, amma kuma wannan ba alama bace mai kyau, saboda ni bar ‘yar rawar tsiraici bace.
    • Akan matsayin ta a cikin; Stuff magazine, an wallafa a watan October 23, 2006 New York Post, sh. 6.