Wq/ha/Debbie Harry

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Debbie Harry
Debbie Harry (2008)
Debbie Harry a 1977.

Deborah Ann Harry (an haifi Angela Trimble; July 1, 1945) mawakiya ce 'yar Amurka, mai rubuta waka, 'yar talla kuma jarumar fim, wanda aka sani da jagorar wakokin new wave band Blondie.

Zantuka[edit | edit source]

"Debbie Harry akan fyade ga jaruman fim mata, fashi – da kuma dalilin da yasa take ji ta yi sa'a" (Oct 1, 2019)[edit | edit source]

"Debbie Harry on heroin, rape, robbery – and why she still feels lucky" in The Guardian (1 Oct 2019)

  • Ina tunani dukkaninmu muna da matsalar mutunta kai kuma banda cikakkiyar fahimta akan hakan... kuma inaga saboda cewa aki na ne - in zama 'yar wasa kuma in janyo hankali kuma in rungumi jima'i - kawai kaman haka yake a sana'ar wasa.
    • Akan kokwanto akan mutuncin ta.