Wq/ha/Dean Acheson

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Dean Acheson
Dean Acheson a shekarar 1965

Dean Gooderham Acheson (Afurelu 11, 1893 – Oktoba 12, 1971), ya kasance sakataren kasar Amurka a lokacin mulkin shugaban kasa Harry S. Truman. Yayi fice a wajen bada gudummawa wajen rubuta Truman Doctrine, kuma yayi fice dangane da ra’ayinsa na adawar kwamisanci.

Zantuka[edit | edit source]

  • Abu na farko da ake bukata daga dan siyasa shine ya zamo mara ban sha’awa.
    • Kamus na Zantuka na Oxford
  • Burtaniya Mai-girma ta rasa daular ta kuma har yanzu bata samu matsayi ba.
    • Jawabi a West Point (5 December 1962), in Vital Speeches, January 1, 1963, page 163.
  • Yakin Vietnam ta yi muni fiye da rashin ɗa’a - ta kasance kuskure ce.
    • Rahoto a cikin Alistair Cooke, Wasika daga Amurka: 1946-2004 (2004), page 378.
  • Ta yaya kasar Amurka zata yi nasarar samar da ‘yancin kai a duniya baki daya a yayin da ta gaza samar da ita ga muhimman marasa galihu a kasar ta.
    • Civil rights in the USA, 1863 - 1980 , 2001, Page 107.