Wq/ha/Dante Alighieri
Appearance
Durante Alighieri, (an haife shi a ranar 30 ga watan Mayu, a shekara ta 1265, zuwa 13 ga watan Satumban na shekarar ta 1321), watakila anyi masa baptiza, zuwa Durante di Alighiero degli Alighieri, ya kasance mawakin Italiya, marubuci, kuma masanin falsafa.
Zantuka
[edit | edit source]Littafin La Vita Nuova
- A cikin wannan littafin, Wanda shine tunani na... A cikin shafi na farko, Shi ne babi na farko na lokacin da, Na fara ganinki, Wadannan kalamai suka bayyana... A nan ne sabuwar rayuwa zata fara.
- Babi na daya, kalaman budewa (kamar yadda Leslie Pockell gabatar a cikin jerin wakokin soyayya na musamman guda 100 na ko da yaushe).
- Girma ya tabbata ga Ubangiji mabuwayi a kai na, wanda ya zo ya mulke ni.
- Babi na daya, (tr. Barbara Reynolds); na Soyayya.