Wq/ha/Dannie Abse

Dannie Abse (Daniel Abse, an haife ta a ranar 22 Satumban 1923 – 28 Satumba 2014), mawaki ne dan kasar Welsh kuma likita mai ritaya; magunguna, al’adarsa ta yahudanci, da kuma kasar sa Welsh sune mafiya jihoj wakokinsa.
Zantuka[edit | edit source]
- Addu’a wata hanya ce ta waka.
Ka shuka itace na ruhin lemu.
Ka shuka lambu ruhin furen roses.- Wake Song for Dov Shamir a cikin: Dannie Abse (1963), Dannie Abse, p. 8
- Na san kalar furen rose, kuma kyakyawa ce.
Amma ba a lokacin da ta nuna akan ƙari ba.