Wq/ha/Dame Pauline Tallen
Appearance
Dame Pauline Tallen ta kasance tsohuwar ministar harkokin mata tana daga cikin shahararrun mata a gwamnati a Najeriya. Ta kasance Ministan Harkokin Mata tun daga shekarar 2019...
Zantuka
[edit | edit source]- Duk wani ci gaba da ba a haɗa mata ba, ba zai iya kasancewa mai dorewa ba.
- Mata suna da hakkin su a duk fannonin rayuwa, kuma ya kamata a ba su damar yin tasiri.