Jump to content

Wq/ha/Dame Judith Amaechi

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Dame Judith Amaechi
Dame Judith Amaechi

Dame Judith Amaechi,,(née Nwankwo; (an haife ta 24 ga watan Disamba, a shekara ta 1970), mata ce ga tsohon gwamnar Jihar Rivers, Chibuike Amaechi. Itace shugaban kungiyar Empowerment Support Initiative (ESI), wanda ke kamfe akan HIV/AIDS, da fafutukar hakkin mata da yara, da kuma bunkasa daidaiton jinsi da Ilimin Yara Mata...

Zantuka

[edit | edit source]
  • Nayi imani cewa idan kai mutum ne da ke sha’awar yin abu mai kyau, zaka fuskanci kalubale da yawa.
  • “Da akwai lokuta da dama na kaskanci amma yadda ka fuskance su da kuma yadda ka shawo kan su yana ga ubangiji”.

God.""