Wq/ha/D. H. Lawrence

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > D. H. Lawrence
Ba Ni ba, ba Ni ba, sai dai guguwar da ke busowa ta jiki na.

David Herbert Lawrence (11 Satumban 1885 – 2 March 1930), marubucin littafin nobel ne dan Ingila, mawaki, marubucin wasanni, kuma mai zane, wanda yake wallafa ayyukansa a matsayin D.H Lawrence.

Zance[edit | edit source]

  • Na riki iyayentaka a matsayin bangare mafi muhimmanci na abun da bai shafi sana’a ba.

letter.

    • Wasika zuwa ga Blanche Jennings (15 April 1908), Letters of D.H. Lawrence (1979), edited by James T. Boulton



Category:Wq/ha]]