Wq/ha/Cynthia Breazeal
Cynthia Breazeal (an haife ta Nuwamba 15, 1967 a Albuquerque, New Mexico), ta kasance farfesa a Fashar Midiya da Kimiyya daga Cibiyar Fasaha ta Massachusetts, inda take jagorantar kungiyar Personal Robot a Lab na Midiya na MIT. An santa a matsayin mafarantan huldar robot da kuma alakar mutum-da-robot.
Zantuka[edit | edit source]
- Lokaci zai zo wanda kowa da kowa zai dauki robot na kai a matsayin wani abu mara muhimmanci.
- An dauko daga cikin Robots are getting more social. Are humans ready? Associated Press (8 August 2018)