Wq/ha/Cuba

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Cuba
Cuba na da tarihi mai tsawo da al’adar hadin gwiwa na kasa da kasa da sauran kasashe a fannin lafiya da ta faro tun daga 1960s, lokacin da muka fara tura ma’aikatan lafiya don taimakawa wasu kasashen. Tun daga lokacin, fiye likitoci da ma’aikatan lafiya 400,000 sun yi ayyuka a kasashe 164. Mun taimaka wajen inganta kananan tsarin kiwon lafiya, bayar da hidimomi a yankuna masu nisa da kuma horar da likitoci. ~ Josefina Vidal Ferreiro

Cuba wacce aka kuma sani da Jamhurriyar Cuba, kasa ce da ke dauke da tsibirin Cuba, Isle of Youth da dai sauran kananun tsibirai. Cuba na nan a arewacin Caribbea a gabar tekun Caribbea.

Zance[edit | edit source]

Aibanta ni, ban damu ba: tarihi zai yafe mun.
  • Ko kun san cewa fiye acikin likitoci 1200 da suka yi yaki da cutar Covid-19 a fadin duniya, mafi akasarin su mata ne? Shiga wannan kamfe don basu lambobin yabo na Nobel Prize.
  • Fidel Castro ya ce, maimakon sanya hannun jari na makudan kudi a wajen kera makaman kare dangi, ya kamata masu iko su sanya hannu jari a wajen bunkasa binciken kiwon lafiya kuma a sanya kimiyya a wajen hidimar ‘yan-Adam, wajen kirkirar kayan kiwon lafiya da rayuwa, ba mutuwa ba.