Wq/ha/Courtney Bruce
Appearance
Courtney Bruce,(an haife ta a ranar 8 ga watan Disamba, a shekara ta 1993), 'yar wasan ƙwallon raga ce, ta Australiya. Ta kasance wani ɓangare na ƙungiyar Ostiraliya, da ta ci azurfa a Gasar Commonwealth ta shekarar 2018, kuma an zaɓe ta a cikin ƙungiyar Diamonds ta Australiya don kakar wasan duniya, ta shekarun 2018 ko 2019
Zantuka
[edit | edit source]- Ina yin abubuwan wuce gona da iri, kuma na ga ya zama ruwan dare ga fitattun 'yan wasa da kuma mata. Muna so mu zama cikakku, kuma babu irin wannan abu. Wannan hali na wuce gona da iri ya sa kwarin gwiwa na ya dugunzuma, don haka dole ne in koyi barin hakan...