Wq/ha/Corinna Adam
Appearance
Corinna Jane Adam, (an haife ta ranar 31 ga watan Junairu, shekara ta 1937, zuwa 8 ga watan Maris, shekara ta 2012), kuma. an santa da sunanta na aure Corinna Ascherson, ‘yar jarida ce, ‘yar Burtaniya, musamman jaridun New Statesman, The Guardian, da kuma The Observer.
Zantuka
[edit | edit source]- Sheila Aitkenhead ‘yar shekara 38 ce a duniya, tana da ‘ya’ya hudu, kuma tana fama da cutar cancer iri-iri. Tana da matukar kyawu, lafiya da kuma tunani. A yaushe ne zata so ta kashe kan ta? “Iya yadda nike nuna damuwa ta”. An fada wa ‘ya’yan ta.
- "Television: Euthanasia" The Guardian (29 ga watan Yuli, shekara ta 1980 p. 9)