Wq/ha/Coraline Ada Ehmke
Coraline Ada Ehmke ma’akaciyar bunkasa software ce, mai fafutukar budaddiyar ilimi wacce ke zaune a Illinois.
Zantuka[edit | edit source]
- Dabi’u da ake ikirari amma basu sauya hali ba dabi’u bane na gaske, karyayyaki ne da muke fada wa junan mu.
- Antisocial Coding: My Year at GitHub (July 5, 2017