Wq/ha/Cliff Bentz
Appearance
Cliff Bentz Cliff Stewart Bentz, (an haife shi a ranar 12 ga watan Janairu shekara ta 1952), lauyan, Ba'amurke ne, makiyayi, kuma ɗan siyasa, wanda ke aiki a matsayin Wakilin Amurka, na gundumar majalisa ta 2 na Oregon.
Zantuka
[edit | edit source]Hanyar da kuke cim ma abubuwa shine ku mai da hankali kan abubuwan da mutane suka yarda. Abin da kuke yi shi ne neman haɗin kai tare da mutanen da ke gefen hanya kuma ku je a yi shi. Abinda na samu a Salem shine kusan 80% aikin mulki ne kawai. Bentz yayi magana game da gobarar daji, gidaje da haɗin kan ƙasar tare da Shugaban (27,ga watan Oktoba, shekara ta 2020)...