Wq/ha/Christina Applegate
Appearance

Christina Applegate, (An haife ta a ranar ashirin da biyar 25 ga watan Nuwamba, shekara ta alif 1971), jarumar fim ce, ‘yar kasar Amurka, wacce ta yi fice da rawar, da ta taka a cikin shirin Married… with Children...
Zantuka
[edit | edit source]Zan kasance ina da nonuwa masu ban sha’awa har lokacin da zan kai shekaru 90, saboda haka akwai wannan. Zan kasance mai nonuwa na musamman a gidan raino. Zan zoma abun hassadar kowacce mace dake ke teburin abinci.
- A yayin intabiyu a Good Morning America a kan aikin gyaran mama da tayi wato mastectomy. (Agusta 19 ga wata, shekara ta 2008).