Wq/ha/Christina Aguilera
Appearance
Christina María Aguilera ,(an haife ta a watan Disamban a shekarar ta 1980), mawaƙiyar Pop/R&B ce, ‘yar kasar Amurka, wacce ta taba lashe, lanbar yabo ta grammy, marubuciyar waka, kuma jaruma.
Zantuka...
[edit | edit source]- Muna zuwa a hankali a hankali amma tabbas mun kusa, bamu ɗauka abubuwan da mukan yi amfani da su ba.
- Ya kasance abun bacin rai saboda na gano cewa yana buga wa ƙungiyar ku wasa ne, ba nawa ba.