Wq/ha/Christiana Figueres
Appearance
Karen Christiana Figueres Olsen ,(an haife ta 7 ga watan Agusta, shekara ta 1956), ma'aikaciyar, diflomasiyya ce, 'yar Costa Rica. Ta kasance babbar sakatariya ta Majalisar Dinkin Duniya, akan abubuwan da suka shafi sauyin yanayi.
Zantuka
[edit | edit source]Interview ( shekarar 2022)
[edit | edit source]- Idan bamu shawo kan sauyin yanayi a cikin lokaci ba, ba zai zama wani bambanci ba akan abunda mukayi akan haƙƙoƙin dan-Adam, akan ilimi ko akan lafiya, saboda cewa rusa duniya zai zama abu mafi muni, komai zai fadi tare da shi.