Wq/ha/Chris Abani
Appearance
Chris Abani,(an haife shi a ranar 27 ga watan Disamban shekarar ta 1966), mawallafi ne, dan Najeriya..
Zantuka
[edit | edit source]- Ya ce mani, kullum zai zama mai wuya, amma idan zaka rika kuka kullum irin haka, zaka mutu da ciwon zuciya. Ka sani cewa ya isar idan ka san cewa yana da wuya.
- An ɗauko daga wani dan tsohon soja wanda ya rike hannun sa a gaban idon wata akuya da Abani, ya kashe lokacin yana da shekaru 13.
- "Chris Abani muses on humanity," dotSUB (13 ga watan Nuwamba, shekara ta 2008).