Jump to content

Wq/ha/Chizzy Alice

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Chizzy Alice
Chizzy Alichi Dark

Chizzy Alichi, (an haife ta a ranar 23 ga watan Disamba, shekara ta 1993), a matsayin Chigozie Stephanie Alichi, yar wasan fina-finan Najeriya ce, da aka fi sani da Chizzy Alichi...

Zantuka

[edit | edit source]

"", "Ina ganin mutane suna bukatar su kula da harkokinsu, kuma su kula da abin da suke faɗa wa wasu, musamman saboda ba su san abin da wasu ke ciki ba." ""

  • Ina kasuwanci Bitcoin
    • Ta faɗi haka a jaridar [1] Punch 8 ga watan Disamba
  • Murmushin ne a gareni. Koyaushe nemo dalilin yin murmushi
    • An nakalto a ciki