Wq/ha/Chinelo Anohu

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Chinelo Anohu
Chinelo Anohu a 2019

Chinelo Anohu (an haife ta 31 March 1973), lauya ce ‘yar Najeriya. Itace CEO na Kwamitin Fansho ga Kasa, wato (PenCom).

Zantuka[edit | edit source]

  • Yanzu kawai game da duba da kai ne akan abun da za ka iya da kan ka.
  • Abubuwa suna da hadari sosai idan bamu san hadarin su ba.
  • Annoban ya maido gida zuwa ga nahiyar matakin dogaro akan komai.
  • Har yanzu muna koyo, kuma za mu ci gaba da koyo saboda COVID-19 yana da ɓarna kuma yana da tasiri sosai wanda ba ma tunanin lokacin koyo ya ƙare.
    • [1] Daga wata tattaunawa (April 26 2021)

Hanyoyin shafukan waje[edit | edit source]