Jump to content

Wq/ha/China

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > China
Akwai wasu gajiyayyun ‘yan kasashen waje, da katon tumbi, wanda basu da komai nagari face su nuna mana yatsa… Farko, China bata fitar da Juyin juya hali; na biyu, China bata fitar da yunwa da talauci; na uku, China bata zuwa tana janyo rikici, miye kuma ya rage a kara fadi?

China wacce akafi sani da birnin Sin, kasa ce da ke nahiyar Kudamcin Asiya. Itace kasa ta biyu mafi girma a duniya, tare da yawan jama’a fiye da mutum biliyan 1.4.

Maganganu[edit | edit source]

Mutanen China sun fada wa junansu shekaru aru-aru da suka gabata cewa, China teku ce da sanya duk wani ruwa dake gudana acikin ta gishiri. ~ Winston Churchill
  • Mutanen China sun fada wa junansu shekaru aru-aru da suka gabata cewa, China teku ce da sanya duk wani ruwa dake gudana acikin ta gishiri.
  • Idan da ace ni bature ne, da na girmama mutumin da ya bada shawarar yaki da China ya zama babban makiyin kasa ta da ke raye. Za’a yi nasara akan ka a karshe, kuma watakila juyin juya hali a Indiya ya biyo baya.
    • Napoleon Bonaparte, rahoto a matsayin daga tattaunawa a shekarar 1817 a The Mind of Napoleon, ed. and trans. J. Christopher Herold (1955), p. 249. An sanar a matsayin zancen da ba’a tantance be: A Dictionary of Quotations (1989)