Wq/ha/Chidinma Aaron
Appearance
Chidinma Leilani Aaron, (an haife ta a ranar 16 ga watan Afrilun shekarar 1993), ‘yar talla ce, ‘yar Najeriya, wacce ta lashe kambun sarauniyar, kyau ta Najeriya.
Zantuka
[edit | edit source]- Gaskiyar itace wasu mutanen sun san ubangijin su amma sun zabi su zama yadda su ke.
- Mutanen da suke tunanin, masu talla basu da addini ya kamata su saki zuciyar su kuma su dena kulle mutane.
- Ba wai don zama shahararriya bane don yin tasiri ne.