Wq/ha/Cheshe Dow
Cheshe Dow (an haife ta 1979) ta kasance marubuciya, mawakiya, ‘yar kasuwa, kuma tana da ilimin aiki sosai akan ayyukan kudi, doka, da kula da abubuwa masu hadari.
Zantuka[edit | edit source]
- Na yi imani cewa kana aiki tukuru fiye da kowa idan sunanka ne a jikin kofa.
- Abubuwan da suka bayyana Botswana da Batswana labari ne wanda bamu jarumtar fadin sa.
- Ya shafe mu duka a yayin da tsarin ilimin mu bai wa ‘ya’yan mu amfani ba.
- Kamar dai lu’u lu’u, mutane suna da muhimmanci ne yayin da muka basu muhimmanci.
- re-imagining education in Botswana through The Dow Academy Difference (March 2021) by Duma Fm Radio Interview. Retrieved 25/07/2022