Wq/ha/Charles Francis Adams, Sr.

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Charles Francis Adams, Sr.
A wannan kasar… maza suna kamar zasu rayu da aiki mazawar zasu nutse a cikin rashin buri bayan sun yi ritaya.

Charles Francis Adams (18 August 1807 – 21 Nuwamba 1886), ya kasance lauya ne dan Amurka, dan siyasa, dan dan tsohon shugaban kasar Amurka John Quincy Adams da matar sa Louisa Catherine Johnson sannan kuma jikan tsohon shugaban kasar Amurka John Adams da kuma matar sa Abigail Adams.

Zantuka[edit | edit source]

  • A wannan kasar… maza suna kamar zasu rayu da aiki mazawar zasu nutse a cikin rashin buri bayan sun yi ritaya.
  • Rubutun diyari 15 April 1836), as quoted in The Travellers' Dictionary of Quotation : Who Said What, About Where? (1983) by Peter Yapp, p. 862.
  • Zai zama wuce gona da iri idan zan fada wa Mai Girma Mai Shari’a cewa wannan yaƙu ne.

Hanyoyin shafukan waje[edit | edit source]