Wq/ha/Charles Dickens
Appearance

Charles John Huffam Dickens, FRSA (7 ga watan Fabrairun shekarar 1812 zuwa 9 ga watan Yuni, shekara ta 1870) shine Bature majaban marubutan littattafai na lokacin, Vitoriya.
Zantuka
[edit | edit source]- Mista Augustus Minns ya kasance tuzuru ne mai kimanin shekaru arba’in kamar yadda ya ce - mai kimanin shekaru takwas ko arba’in kamar yadda abokanshi suka sanar. Ya kasance ko da yaushe mai tsananin tsafta, wanda ke kan daidai: ko kuma a ce ya wuce daidai, kuma shine mutum mafi ja baya a duniya.