Wq/ha/Charles Darwin

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Charles Darwin

Charles Robert Darwin (12 Febrerun 1809 – 19 Afrelun 1882), ya kasance Bature masanin halittu, masanin tsarin kasa, masanin kimiyyar ilimin halittu, wanda yayi fice akan yayi fice dangane da gudummawar sa ga kimiyyar juyin halitta.

Maganganu[edit | edit source]

Tafiyar Beagle (1839)[edit | edit source]

  • Kasa ba ta taba cigaba, face tana dauke da wasu nau’in mutane da suka ginu akan ka’idojin doka da kuma karamci.
    • Babi na VII: "Excursion to St. Fe, etc.", shigarwa na ranakun 18-19 Oktoba 1833, shafi na 165