Wq/ha/Charles Abbott, 1st Baron Tenterden

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Charles Abbott, 1st Baron Tenterden

Charles Abbott, 1st Baron Tenterden 7 Oktoba 1762 – 4 Nuwamba 1832), ya kasance barrista dan Burtaniya kuma alkali wanda yayi alkalanci a kotun Mai girma Kings Bench a tsakanin 1818 da 1832.

Zantuka[edit | edit source]

  • Ya dace ace an gabatar da adalci da tsananin kulawa.
    • Rex v. Bowditch (1818), 2 Chit. Rep. 281.