Jump to content

Wq/ha/Cecilia Eusepi

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Cecilia Eusepi

Cecilia Eusepi, (An haife ta 17 ga watan Fabrairu, a shekara ta 1910_zuwa 1 ga watan Octoba, a shekara ta 1928) Servite ce, 'yar ƙasar Italy, wacce Cocin Katolika ta karrama bayan mutuwar ta.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Yana da kyau ka mayar da al'amurran ka ga Yesu wanda ya bayar da kan shi saboda mu.