Jump to content

Wq/ha/Catherine Obianuju Acholonu

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Catherine Obianuju Acholonu

Catherine Obianuju Acholonu (26 Oktoba 1951 – 18 March 2014) ta kasance marubuciya, mai bincike na ilimi kuma ‘yar siyasa ce a Najeriya.

Quotes[edit | edit source]

  • Mun yarda cewa bincikenmu zai yi muhimmanci zasu janyo sake duba zuwa ga tarihin dan-Adam. Munyi imani da cewa ya kamata a sake rubuta tarihi, ta yadda cewa bakaken fata ‘yan Afirka zasu samu matsuguni acikin ta. Gudummawar da bakaken fata suka bayar a wajen bunkasar kasashen turawa sune abubuwan da bincikenmu suka kunsa.
    • 18 July 2009, Part of 2009 Harlem Book Fair. Catherine Acholonu Research Foundation, 2009).