Jump to content

Wq/ha/Cate Blanchett

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Cate Blanchett
Idan ina da dama ta kaina, idan ina da sa'a sosai, idan zan iya kasancewa a gaba a daukakin rayuwa ta — babban hankalin tsammani da jin dadi ba tare da akasin hakan ba — hakan zai zamo yanayin mafi dacewa.

Catherine Élise "Cate" Blanchett, AC, (an haife ta ranar 14 ga watan Mayu, a shekara ta 1969), jarumar fim ce da gidan wasanni, 'yar Ostreliya ne.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Idan ina da dama ta kaina, idan ina da sa'a sosai, idan zan iya kasancewa a gaba a daukakin rayuwa ta — babban hankalin tsammani da jin dadi ba tare da akasin hakan ba — hakan zai zamo yanayin mafi dacewa.
    • As quoted in Vanity Fair, Vol. 62, (1999)
  • Cate Blanchett
    Ni a tunani na kawai, aure ya danganta da lokacin mutum ne. Aure tsautsayi ne; ina nufin, ba shi da tabbas – wa ya sani ko zaku kasance tare har abada? Amma dukkan ku kun ce; 'Zamu gwada wannan dama da zuciya guda daya'.