Jump to content

Wq/ha/Carol Moseley Braun

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Carol Moseley Braun
Braun a 1993

Carol Moseley Braun (an haife ta 16 August 1947), tsohuwar sanata ce ta Amurka, ma'aikaciyar diplomasiyya, 'ya siyasa, kuma lauya wacce ta wakilci Illinois a majalisar Amurka daga 1993 zuwa 1999.

Zantuka[edit | edit source]

  • Al'ummar musulmai suna fuskantar sabbin nau'i na wahalhalu iri daya da wanda suka gabata. Marigayiya mama ta tana cewa bai danganta ba ko ka shigo garin nan a jirgin ruwan masu galihu ba ko kuma a jirgin bayi, ta Tsibirin Ellis ko kuma ta Rio Grande. Duka jirgi daya muke.