Jump to content

Wq/ha/Carol J. Adams

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Carol J. Adams
Carol J. Adams a 2016

Carol J. Adams (an haife ta 1951), marubuciya ce 'yar Amurka, feminisiya, mai kuma fafutukar hakkin dabbobi.

Zantuka[edit | edit source]

  • Ta hanyar yanka, dabbobi na zama wani abu da babu su. Dabbobi a sunan su da jikinsu na zama babu su sai dai don nama ya wanzu. Dabbobi suna rayuwa su gushe su samar da nama. Idan dabbobi na raye basu zama nama ba. Duk da haka mataccen jikinsu ke maimaye dabbar. Idan babu dabbobi babu cin nama, duk da haka babu su a zancen naman ci saboda an riga an shigar da su cikin abinci.
    • The Sexual Politics of Meat: A Feminist-Vegetarian Critical Theory (New York: Continuum, 1990), p. 40.