Jump to content

Wq/ha/Carmen Lomas Garza

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Carmen Lomas Garza
Carmen Lomas Garza

Carmen Lomas Garza (an haife ta 1948), mai zane ce ‘yar Amurka.

Zantuka[edit | edit source]

  • Iyaye na basu yarda ba… Akwai rashin yarda mai tsanani… Akwai kokwanto akan fararen mutane a dalilin abubuwan da suka fuskanta. Kuma banyi mu’amala da wata farar fata ba har sai da na kai dalibar karamar sakandare.