Wq/ha/Caprice Bourret
Appearance
Caprice Bourret, (an haife ta ranar 24 ga watan Oktoba, a shekara ta 1971), yar kasuwa ce Ba'amurkiya, mawaƙiya, kuma yar wasan kwaikwayo da kuma wasan talabijin...
Zantuka
[edit | edit source]- Ban taɓa zama mai son kirtani na G ba, Na taɓa sawa ɗaya kawai saboda larura akan jan kafet ko a kan hotuna.Duk da cewa abin da na saka ya bayyana sosai, ban tabbata ba za ku iya kiransa da ƙwanƙwasa, ƙila kawai igiya.