Jump to content

Wq/ha/Cannonball Adderley

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Cannonball Adderley
Nat da Cannonball Adderley a Amsterdam, 1961

Julian Edwin "Cannonball" Adderley (Satumba 15, 1928 – Agusta 8, 1975), ya samo asali ne daga Tampa, Florida, mawakin saxophone ne.


Zantuka[edit | edit source]

  • Ina yawan komawa (zuwa ga Duke Ellington), shi a gare ni shine mafi daukaka da aka taba yi kuma kuma masanin falsafar jazz da nafi so, kamar haka.
    • Intabiyu daga "Chicago SEED" (Nuwamba 1968)
  • Babu nan gaba ba tare da baya ba kuma duk wanda bai san ainihin inda jazz ta fito ba bai da ikon zai yi yunkurin tsara inda zata bi.
    • Intabiyu daga "Chicago SEED" (Nuwamba 1968)