Wq/ha/Canada
Appearance

Canada wanda a baya ake kira da Dominion of Canada, ƙasa ce da ke a Arewacin Amurka, wacce ke dauke da gundumomi guda 10 da yankuna guda 3...
Zantuka
[edit | edit source]- Canada a yau itace kasar al’umma da dama mafi cigaba a fuskar duniya, ba tare da wani kokwanto a zuciya ta… wannan abu ne na musamman game da Canada. Arzikin dan-Adam ne na musamman.
- Aga Khan IV, in "Canada: 'A model for the world', in The Globe and Mail (2 ga watan Fabrairu, shekara ta 2002).
- Canada ta kasance fitila ga sauran kasashen duniya dangane da sadaukarwar ta ga al’ummomi da dama da kuma amincewar ta ga al’adu daban daban,
- Aga Khan IV, as quoted in AKDN press release "Aga Khan Welcomes Government of Canada's Partnership in New Global Centre for Pluralism, Ottawa, Canada" (18 April 2005).