Wq/ha/Budurwa
Appearance
Budurwa yarinya mace ce da bata taba jima’i ba, ko kuma a takaice, mace ko yarinya da bata taba aure ba.
Zantuka
[edit | edit source]- Akwai abubuwa guda uku wanda suke mafi kyawu a wuri na, da, kuma hudu wanda ban san komai game da su ba: yadda kerkeci ke yi a sama; yadda maciji ke yi a saman dutse; yanda jirgin ruwa ke yi a tsakiyan teku; da kuma salon namiji a wajen yarinya.
- Book of Proverbs, 30, 18–19 (KJV)
- Zancen a harshen Hibrew yana cikin עַלְמָה (ʻalmâh)