Jump to content

Wq/ha/Brooks Adams

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Brooks Adams
Brooks Adams, c. 1900

Peter Chardon Brooks Adams (June 24, 1848 – February 13, 1927), masanin tarihi ne dan Amurka kuma dan adawan tsarin jari hujja.

Zantuka[edit | edit source]

  • Doka kawai ra’ayin masu iko ne na wucin lokaci, saboda haka doka bata da daidai, tana sauya wa ne daga lokaci zuwa lokaci.
    • Brooks Adams, The Law of Civilization and Decay: An Essay on History (1895), p. 165.
  • A yayinda Paul Pigors yake da natsuwar cewa shine a kula da matsayin harkoki a tsakanin al’umma, Brooks Adams, kuwa na ganin cewa gudanarwa a matsayin muhimmin silar sauyin al’umma.
    • Rumki Basu (2004), Public Administration: Concepts And Theories. p. 90

External links[edit | edit source]