Wq/ha/Brigitte Bardot

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Brigitte Bardot
Brigitte Bardot in 1962
2002

Brigitte Anne-Marie Bardot (an haife ta Satumba 28, 1934), tsohuwar jarumar fim ce ‘yar Faransa, mawakiya, kuma ‘yar tallar kwalliya, wacce daga baya ta zamanto ‘yar fafutukar hakkin dabbobi.

Zantuka[edit | edit source]

  • Na kasance cikin matukar farin ciki, cikin yalwar arziki, matukar kyawu, cikin matukar lallaɓawa, matukar daukaka, sannan kuma matukar bakin ciki.
    • Said in 1984, when interviewed on the occasion of her 50th birthday — as reported in Vocabulary Dictionary and Workbook (2006) by Mark Phillips, p. 17