Wq/ha/Brené Brown
Appearance
Casandra Brené Brown,(an haife ta a ranar 18 ga watan Nuwamba, a shekarar na 1965),farfesar bincike ce, ‘yar Amurka, malamar jami’a ce, kuma marubuciya ce, kuma mai shirya hirar podcast ce.
Zantuka
[edit | edit source]- Mafi girman kuskure da mutane kan yi shine rashin la’akari da tsoro da rashin tabbas.
- New York Times, "Tiptoeing Out of One’s Comfort Zone (and of Course, Back In)"- Interview), Fabrairu 11 ga wata, shekara ta 2011.