Wq/ha/Brazil
Appearance
Brazil itace ƙasa, mafi girma a Kudancin Amurka, kuma itace kasa da ake amfani da harshen Portugues mafi girma a duniya,
Zantuka
[edit | edit source]- Abinda ke baƙi,a ƙasar Amurka ba baƙi bane a ƙasar Brazil.
- Alan Goodman, as quoted in "Episode One: The Difference Between Us" ( shekarar 2003), Race: The Power of an Illusion, California Newsreel
- A Brazil muna da wani karin magana, ‘Ka yi aure ne, amma baka mutu ba’.
- Izabel Goulart, to Conan O'Brien (Fabrairun shekarar 2007) on Late Night with Conan O'Brien (28 ga watan Fabrairu, shekara ta 2007)