Wq/ha/Boriana Åberg
Appearance
Boriana Åberg,(an haife ta 18 ga watan Nuwamba,a shekara ta 1968), ‘yar siyasar kasar Sweden ce, wacce take aiki a matsayin memba a Riksdag tun daga 6 ga watan Oktoban 2006.
Zantuka
[edit | edit source]- Dimukradiyyar kasar Taiwan misali ce ta “Mutum biliyan daya a bangare daban na siyasa”, kuma yana da muhimmanci sauran kasashen dimukradiyya su tattaru wajen agazawa Taiwan wajen kare ra’ayoyin ta.
- Boriana Åberg (2022) cited in "Taiwan a model for PRC: Swedish MP" on Taipei Times, 13 ga watan Afrilu, shekara ta 2022.