Wq/ha/Bola Tinubu

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Bola Tinubu
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu

Bola Tinubu (an haifeshi a ranar 29 ga watan March 1952), ya kasance tsohon akanta kuma dan siyasa wanda ya rike matsayin gwamnan Jihar Legas kuma tsohon senata da ya wakiltci Legas ta Yamma a Jimhuriya ta uku. Bola Tinubu takarar matsayin shugaban kasan Najeriya a zaben shekara ta 2023.

Azanci[edit | edit source]

  • Waɗannan suka rufe dukiyoyinku da gidajen mai kwanan nan zasu buɗe su. Duk ɓeran da ya da ya ci gubar ɓera zai kashe kansa ne shi kadai.. kuma zanyi maganinsu.
    • Magana kan canjin kudi da wahalar man fetur, 2023