Jump to content

Wq/ha/Boemo Dibeela Nyadza

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Boemo Dibeela Nyadza

Boemo Dibeela Nyadza,(an haife ta a Kauye, Botswana).Ta kumakasance wacce ta lashe kyautar new anchor, furodusa kuma wacce ke gabatar da fitaccen shirin gidan rediyo na safiya na Bostwana mai suna Masa-A-sele,

Zantuka

[edit | edit source]
  • Rayuwar aikin gidan rediyo ba abu bane mai dadi ko da yaushe, akwai ranakun farin cikin, akwai kuma na bakin ciki.
  • Ya kamata masu hannun jari su fi mayar da hankali a kan iya aiki, wanda zai taimaka musu fadade kayayyaki masu karko.