Wq/ha/Betty Ford
Appearance

Elizabeth Anne Ford, (née Bloomer); a baya Warren; (An haife ta 8 ga watan Afrilu,a shekara ta 1918 zuwa 8 ga watan Yuli, a shekara ta 2011), matar shugaban kasar Amurka ce daga shekara ta 1974 zuwa shekarar 1977, a matsayin mata ga shugaban kasa Gerald Ford.
Zantuka
[edit | edit source]- Na fada wa mijina indai sai mun je White House, "Eh" zan je. Amma zan je ne a yadda nike. Kuma anyi latti kwarai in canza yadda nike. Sannan indai basu so na, to sai dai su watso ni waje.
- "Interview with the 60 Minutes" (10 ga watan Oktoba, shekara ta 1975)