Jump to content

Wq/ha/Bettina von Arnim

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Bettina von Arnim
Bettina von Arnim circa 1890

Bettina von Arnim, (an haife ta 4 ga watan Afurelu 1785 –zuwa 20 ga watan Janairun shekarar 1859), wanda kuma ake kiran kuma da "Bettina Brentano" “, ta kasance ‘yar Jamus, mawallafiya, mawaƙiya, da dai sauransu.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Aikin zane ne ya kamata ya nuna abun da kawai zai daukaka ruhi kuma ya kwantar da zuciya a salo na mutunci. Kada gamsuwar mai zanen ya zarce waɗannan iyakoki; ba daidai bane a wanzu akan abunda ya wuce hakan.
    • An ɗauko daga Albert Jay Nock, Memoirs of a Superfluous Man (1943), p. 175.