Jump to content

Wq/ha/Beth Anderson

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Beth Anderson
Beth Anderson tana taka rawa a taron Other Minds 23 a San Francisco

Beth Anderson (an haife ta ranar 3 Junairun 1950), mawakiyar soyayya ce 'yar Amurka.

Zantuka[edit | edit source]

  • Dangantaka tsakanin feminisanci da aiki na da kuma juyin juya hali na waka ta suna a cikin wani tsari na rashin jituwa.
    • Beth Anderson (1980) a cikin: Heresies. Nr 3. p. 37; An dauko maganan ta daga cikin: Beth Anderson (1980) "Beauty is Revolution"
  • Juyin salon waka na ya sanya na yarda da cewa bambance-bambancen wakoki, tsari da juyin juya hali, suna da kyawu. Rayuwa tana da muhimmancin a rayu, sannan kuma kyau ya cancanta a kirkire shi.