Jump to content

Wq/ha/Bertrand Russell

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Bertrand Russell
Soyayya hikima ce, ƙiyayya kuma jahilci ce.

Bertrand Arthur William Russell, Earl Russell na uku (Mayun 18, 1872 – Febrerun 2, 1970), masanin falsafa ne dan kasar Burtaniya, masanin lissafi, masanin tarihi, da kuma dabi’un zamantakewa.

Maganganu[edit | edit source]

Samaryakarsa[edit | edit source]

  • Na so ace na yarda da batun rayuwa ta har abada, saboda hakan na sanya ni in zamo cikin wani yanayi cewa dan-Adam inji ne mai aiki, mara farin ciki da kansa, da tunani.
    • Greek Exercises (1888); a lokacin da yake da shekaru goma sha biyar, Russel yakan rubuta tunanin shi acikin wannan littafin, da tsoron cewa mutane zasu gano abunda yake tunani.