Wq/ha/Berenice Abbott
Appearance
Berenice Abbott, (An haife shi 17 ga watan Yuli, a shekara ta 1898, zuwa 9 ga watan Disamba, shekara ta 1991), ya kasance mai daukar hoto ‘yar kasar Amerika, wacce tayi fice da hotunant a launin fari da baki na gine-ginen Birnin New York da kuma da zanukan birane a shekarun 1930s.
Zantuka
[edit | edit source]- Daukan hoto ba zai taba bunƙasa ba idan yana nuni da wani wurin. Dole ya tafi shi kadai; dole ya zamo kansa.
- "It Has to Walk Alone," Infinity magazine, a shekarar 1951.